Hausa Series Fim

VIDEO : Tallar LABARINA Season 5 Official Trailer

Tallar sabon fim mai dogon zango wanda anka dade ana hutu wato Labarina Season 5.

Labarina fim ne da mutane suke ta jiransa domin kuwa irin ganin yadda fitattun jaruman biyu ko ince ukku ba basa a cikin wannan sabon shiri.VIDEO : Tallar LABARINA Season 5 Official Trailer

Labarina season 5 zai zo da chakwakiya sosai a cikinsa wanda duk mai kallon wannan shiri yasan za’a yi takadda sosai a cikin irin babu Nuhu Abdullahi,Nafisa Abdullahi da maryam wazeery.

A cikin wannan tallar shiri zaku ga sabbabin fuskokin da sunka maye gurbin wasu jarumai da baza’a sake gani a cikin wanann shiri ba.

Ga tallar shirin fim din nan ku kalla.

DOWNLOAD LABARINA TRAILER

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button