Hausa Musics
MUSIC : Ali Jita – Gambiya Samira
Ali isah jita wanda yayi wakar mai jita shine yayi sabuwa wakar sa mai suna “Gimbiya Samira”
Shine a yau a zo da wakarsa mai jita wanda zakuji kalamai sosai a cikinta.
Gimbiya Samira waka ce da fitaccen mawakin ya rera domin yayi kalamai da kafiya sosai a cikin wannan wakar.
Zaku iya amfani da download mp3 domin saukar da wannan wakar a wayoyinku.