Labarai
Anfara Deployment Din Wanda Suka Sami Aiki A Npower “PPA Letter”
Npower Bach c stream ii sun Fara Turawa mutane deployment dinsu na wasu jihohin a nigeria
Zuwa yanzu dai npower din Basu Jima da Fara dorawa mutane wajen da zasuyi aikin ba a deployment details nasu
Saboda Haka ake sanar da duk wani Wanda yasan ya Sami aikin npower to yaje ya duba dashboard nasa domin sanin wajen da zaiyi aiki
Sannan Kuma kada mutum yaga ba’a Dora Masa deployment ba ya damu Basu Gama Dorawa mutane ba ba ajima da Fara dorawa mutane wajen aikin ba
Sannan Kuma npower Basu sanar da ranar da za a Fara aiki ba
Saboda Haka duk Wanda zaice maka ga ranar da zaku Fara aiki ko ranar da za a Fara biyan ku salary wannan zancene na mutanen gari ba gaskiya bane
Fatan nasara