Kannywood

Shin Da Gaske Bashir Mai Shadda zai Angwance da Mace hudu Rana Daya?

Advertisment

A yau din nan majiyarmu ta samu labarin inda kafafen sada zumunta suke wallafa hotunan babban furudusan masana’antar kannywood zai angwance da mata hudu a rana daya wanda kuma duk jaruman masana’antar ne.
Wanda anga hotunan kamar “pree wedding pictures”.
Shafin sada zumunta kamar haka sun wallafa labarin.
Da Dumi Duminsa: Matashi Abubakar Bashir Maishadda Zai Angwance Da Mata Hudu Rana Daya
Fitattaccen Mai Shirya Finafinan Alh Abubakar Bashir MaiShadda Zai Angwance Da Mata Hudu Kuma Dukkansu Shahararrun A Masana’antar Kannywood, Tuni Hutunan Shirye Shiryen Bikin Sun Fara Yawo Yawo A Kafar Sadarwa
Wane fata zaku yi masa???”
Karanta wannnan :
Shin Kusan Mawakiyar Kudu D’ja Musulma ce? Kalli Bidiyo Tana Sallah
Amdaz Excellency Da Alhassan Kwale sunyi Maratani Mai Zafi Kan Kisan Musulmai A Jos
Kungiyar Malaman Tsangaya ta bukaci a dakatar da Fim din “A duniya”
Suma madogara tv/radio sun wallafa labarin.
Da Dumi Duminsa: Matashi Abubakar Bashir Maishadda Zai Angwance Da Mata Hudu Rana Daya
Fitattaccen Mai Shirya Finafinan Alh Abubakar Bashir MaiShadda Zai Angwance Da Mata Hudu Kuma Dukkansu Shahararrun A Masana’antar Kannywood, Tuni Hutunan Shirye Shiryen Bikin Sun Fara Yawo Yawo A Kafar Sadarwa
Wane fata zaku yi masa???”
A hakikanin gaskiya wannan hotunan da kuke gani Abubakar Bashir mai shadda yayi da jaruman masana’antarsu ba aurensu zaiyi ba talla ce suke wanda suke yiwa kamfanin Tahir investment suna sayar da atamfofi kamar yadda ya bayyana a shafinsa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button