Hausa Musics
MUSIC: Sani Ahmad – Da Kauna Na fito
Advertisment


Albishirin ku ma’aibota sauraren wakokin Hausa a yau munzo muku da wakar matashin yaro.
Nasan kuna san sanin waye to sani Ahmad ne wanda yayi fice wajen wakokin soyaya da nishadi.
Sani Ahmad ya fitar da wannan waka mai suna “Da Kauna Na fito” wanda tayi dadi sosai.