Advertisment
Khudubar Juma’a mai taken:
Komawa zuwa ga Allah – Dr Muhd Sani Umar R/Lemo
Daga Masallacin Juma’a na Dorayi Karama Kano
30/12/1443=29/7/2022
As sheikh prof Muhammad Sani Umar R/lemo yayi kira ga mutane da duk wani bala’i da musifa da ya samu al’umma su mika zuwa a koma ga Allah domin shine zai magance mana komai.
Advertisment