Opportunity
Ga wata Sabuwar Dama Daga Hukumar UNICEF Tare Da Kungiyar U-Report
Advertisment
Babbar kungiyar The Generation Unlimited 9JA tare da hadin gwiwar kungiyar UNICEF da kuma hadin gwiwar kungiyar U-Report: Suna kira ga matasa yan nigeria dasu shiga wannan sabon shirin nasu wanda zasu dauki mutane aiki tare da basu horo da kuma basu tallafi domin kula da kuma dogaro da kansu.
Abubuwan da ake bukata wajen cike aikin shine:
- Dole ka kasance dan Nigeria
- Ya kansance kana da shekaru 18 zuwa 29
- Dole ya kasance kana da kyakykyawar mu’amala tare da dabara
Dan haka dukkan wanda yake da sha’ar shiga wannan shirin sai ya danna Link din dake kasa domin Cikawa
APPLY HERE NOW
Allah yasa adace Amen