Labarai

Bidiyo: Yadda wata mata ta damki mazakutar dan takarar shugaban kasa yana tsaka da kamfen

Wani bidiyo ya bayyana yadda wata mata ta cutar da dan takarar shugaban kasa, Farfesa George Wajackoyah ya yadu a kafafen sada zumunta, LIB ta ruwaito.

Jaridu sun bayyana yadda lamarin ya auku a kasar Kenya yayin da mutana suka taru yayin da ya tsaya a bayan mota mai budadden baya yayin kamfen din.LHLH na wallafa

Dan takarar shugaban kasar yana tsaka da bayyana burikansa idan ya lashe zabe sai wata mata ta damki mazakutarsa wanda hakan yasa ya zabura.Bidiyo: Yadda wata mata ta damki mazakutar dan takarar shugaban kasa yana tsaka da kamfen

Yayi tsalle yayin da jami’an tsaron da ke kula da lafiyarsa suka fara aikinsu wanda hakan yasa matar ta saki mazakutar.

An ji inda yake cewa:

Dena tabani haka mana.”

Sai bayan ta saki ne ya dinga dariya yana kwasar nishadi akan farmakin da matar ta ka al’aurar tasa inda yace:

“Yanzu kalli yadda waccan ta damki mazakuta ta.”

Nan da nan jama’a suka dinga dariya ana kwasar nishadi.

Ga bidiyon a kasa:

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button