Opportunity

Yadda Zaka Cike Sabon Tallafin Bashin Manoma Na Nirsal

Bankin Nirsal microfinance sun buɗe shafin bada rancen kuɗi ga manoma masu ƙaramin ƙarfi mai suna “Nirsal credits farmers and agribusiness loan 2022”

Shide wannan shiri an shirya shine domin taimakon manoma da basu tallafin bashi domin su gabatar da ayyukan nomansu hakanne yasa bankin na Nirsal ya fitar da wannan sabon shirin domin bayar da rancen ga manoma.

Shigo Nan

Allah ya bada Sa’a

Via hikima

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button