Hausa Musics

MUSIC : Abdul D One – Zaman Duniya [Official Audio]

Sabuwa waka Abdul D One mai suna “Zaman Duniya” wanda itama tayi dadi sosai ga kadan daga cikin baitocin wakar:-

==> zaman duniya idan da hakuri dadi zai zo masoyiya.

==> Da ke nake na saba ban neman wata in bake ba.

==>  A zuciya kinka zauna.

==> kesan da hakan tun ba yau ba.

==> soyayya mu tayi karfen da bata rushewa.

==> Kece nine nima nace ke ce.

Download Music Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button