Kannywood

Bidiyon yadda mahaifiyar safara’u tayi Murna Bayan Haduwarsu

Yadda Mahaifiyar Safara’u Ta Fashe Da Murna Ta Rungume Yarinyar Nata Bayan Sun Dade Basuga Suna Ba. Mawakiya Safiyya Yusuf Wacce Yanzun Ake Mata Laqabi Da Suna SAFAA.

Taje Gida Bayan Lokaci Mai Tsayi Da Tare Ba Tare Da Iyayenta Ba.’

Inda Mahaifiyar Nata Da Ita Kanta Safara’u Su Shiga Cikin Murna Da Farin Ciki Saboda Sun Dade Basuga Juna Ba.. Mun Sami Damar Kawo Muku Wannan Bidiyan Yadda Ta Kadance.

A lokacin da wasu suke mata kallon yar iska da kuma zagenta a duniya cewa tabi gari wanda suke mata tonin Allah tsine amma ashe a wajen mahaifiyarta ina bata ganin wannna daman duniya kenan kowa da kiwonda a amshe shi.

Ga Bidiyon nan kuga yadda ta nuna jin dadin ganin yar ta da su mr 442 da ola of kano.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA