Labarai
[Sautin Murya] Yadda Ake Lalata Da mu A Kasar saudiya
Advertisment
![[Sautin Murya] Yadda Ake Lalata Da mu A Kasar saudiya](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/10/IMG_20211028_100316.jpg?resize=300%2C170&ssl=1)
![[Sautin Murya] Yadda Ake Lalata Da mu A Kasar saudiya](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/10/IMG_20211028_100316.jpg?resize=300%2C170&ssl=1)
Da farko da matar ta bayyanawa duniya sunanta inda take sunanta Aishatu Abubakar anka da zaune a ariyan.
Matar tace an kawo musu fam ne da su cika suje can wajen aiki amma ita tana kyautata zaton mutumin da ya kawo musu wannan fam baisan abinda ake aikatawa ba shiyasa ya kawomusu a matsayin yan uwansa.
Zakuji matar tayi kalima irin yadda abubuwan babu dadi ta yadda ake lalata da su a can wanda itace ta bukaci ayi wannan hirar da ita.
Ga sautin murya nan ku saurara daga bakinsa.