Labarai

Mai Sumbata “kiss” A Tiktok Tayi Martani Mai Zafi

Advertisment

Mai Sumbata A Tiktok Tayi Zazafan Martani Ga Masu Zaginta, Ta Fito Tayi Kaca Kaca Da Masu Zaginta, Inda Ta Kare Kanta Da Masu Zagin Nata.. Tace Ita Yanzun Ne Ta Fara Jin Dadin Ganin Yadda Maqiyanta Suketa Bayyana. Tace Ita Yanzun Tana Kara Godewa Allah,. Domin Daukaka Take Kara Samu.

Ta Kuma Bayyana Cewa Yanzun Ma Ta Fara Abin Da Takeyi.. Domin Masu Zaginta Suna Rage Mata Zunubi Ne.

Idan ka kalli bidiyon zaka fahimci ita kwata kwata batayi nadamar abunda tayi ba da domin cikin farin ciki tayi wannan martanin wanda tana nishadi.

Ga Bidiyoyin Martanin Nata.

https://youtu.be/MX18OKm-BJA

Sources,: Hausamini

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button