Kannywood

Bidiyon Tiktok Yasa Aka Canja Ummi AlaQa

Bidiyoyin Da Ummi AlaQa Take Saki A Tiktok Na Tsiraici Tsiraici Ne Ake Tunanin Yasa Aka Sauyata A Cikin Shirin AlaQa, Inda A Maye Gurbinta Da Maryam Yahaya. Zuwa Yanzun Babu Wani Bayyananan Dalili, Domin Shi Kanshi Mashiryin Shirin Da Aka Tambayeshi Yace Dalilin Sauya Jarumar Baza.a Iya Bayyanasu Ba.

Akwai Wasu Bidiyoyi Da Suke Yawo Na Rashin Tarbiyya A Shafukan Tiktok Na Jarumar Inda Take Wasu Irin Shiga Da Raye Raye Na Rashin Arziki. Suna Daya Daga Cikin Dalilan Da Susa Ake Tunanin Sauyata.

Ga Wasu Daga Cikin Bidiyoyin Mun Kawo Muku Su.

 

Sources:Hausamini

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button