Kannywood
Bidiyo : Ana cinmu ana kushe mu yan film mun zama dankali kowa Ya zama Dan Film a Tiktok ~ Inji Umma Shehu
Advertisment
Jaruma umma shehu ta fitar wani sautin murya wanda tace yanzu mun zama dankali sha kushe ana cinsu ana kushe su.
Yanzu kowa ya zama dan film batare da ya sani ba,babu darakta babu produce.
Ga bidiyon nan ku saurara kuji.