Hausa Musics

[MUSIC] Umar Mb – Auren Farfesan waka

Advertisment
MUSIC] Umar Mb - Auren Farfesan waka

Umar Mb matashin mawaki da yayi fice wajen wakokin soyayya ya fitar da sabuwa waka wanda take cikin kudin album din Farfesan waka mai taken ‘Bukin Farfesa’.

Umar mb yayi waka mai taken ‘Auren Farfesa’ wanda itama wakar tabbas tayi dadi sosai.

Farfesan waka sunyi wakoki sosai masu yawa cikin wannan kudin album dinsa.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button