Kannywood

Gaskiyar Labarin Mutuwar Jarumi malam Lawal

Tijjanin Gwandu wanda fitaccen mawakin kwankwasiyya wanda shine ya fara fitar da bayyanin mutuwar malam lawal abokin aikinsa yace yana nan raye bai mutu ba ayi hakuri.
Tijjani yace yayi tafiya a Kaduna koda ya dawo ankace anzo ofishinsa a gayamasa da cewa malam ya rasu kuma abokinsa amininsa ne ya tabbatar masa da haka yace har kanensa ya kira yace tabbas hakane sako anka turomasa.
Daga nan shima yace yayi kiran wayan malam lawal yafi sau hamsin ba’a daga ba, yace wajen kuskuren daga wajensu ne amma yana baiwa mutane hakuri cewa wannan labarin ba gaskiya bane.
Ga jawabinsa a cikin faifan Bidiyo.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA