Kannywood

An kai Hafsat Idris dakin Mijinta

Advertisment

An kai Hafsat Idris dakin MijintaA yau juma’a 8/8/1443 wanda yayi dai dai ga 11/03/2022 a yau an kai Hafsat Idris dakin mijinta kamar yadda ta bayyana a shafin ta na sada zumunta.
A satin da ya wuce ne anka daura auren da jarumar da wani matashin mukhtar alhassan.
Jarumar ta wallafa a shafin inda ta rubuta

Alhamdulillahi


Wanda nan take mutane suke ta yi mata fatan alkhairi Allah ya bada zama lafiya.
A madadin CEO hausaloaded muna mata fatan alkhairi Allah yabasu zama lafiya amen.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button