Hausa Musics
[MUSIC] Umar Mb – Aljanna ta ft khairat Abdullahi
Advertisment
Umar mb matashin mawaki mai taso yanzu wanda yayi fice wajen rera wakokin sosai inda ya fitar da wakarsa mai suna ‘Aljanna ta’
Umar mb yayi wannan waka tare da abokiyar aikinsa hairat abdullahi Wanda sunyi kokari sosai wajen yin wannan waka.
Aljanna ta waka ce da zata nishadantar da kuma dadawa masoya shauki.