Labarai
Zanga zanga : Ina kira ga Malamai mu hadu muje mu sanar da shugaban kasa Tinubu – sheikh Aminu Daurawa
Advertisment
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Yayi abin da ya dace kan Maganar zanga Zanga
Ga abin da malam yake cewa
ROƘO GA DUKKAN MALAMAI
MUNA ROKO GA MALAMAI SU SHIGA TSAKANI KAMAR YADDA SUKA SHIGA A NIJAR,
LALLAI SU NEMI GANIN SHUGABAN ƘASA, DA SHUGABANAN MAJALISAR DATTIJAI, DA NA WAKILAI, DA SHUGABAN
MAJALISAR GWABNONI,
DA DUK MASU FAƊA A JI, A GAYA MUSU GASKIYA DOMIN KAWO ƘARSHEN WANNAN TIRKA-TIRKA.
ACI GABA DA HAƘURI DA AIKI.
Ga cikakken bayyani da ya bayyana hujjar sa ta fadin haka.