Labarai

Bidiyo: Wata Sabuwa! Aisha Yesufu Tayi Wani Tonon Silili Akan Daliban Da Aka Sace A Kankara

Wannan wani sabon bidiyo ne wanda aisha yesufu wanda daman bata da dama wajen irin wannan bidiyo.
Amma ko abinda take fadi a cikin wannan gaskia ne ku saurara domin jin yadda ta ɓarota.
Ga bidiyon nan dai kasa ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

3 Comments

  1. Kin sa anyi wa mutane asaran duniyoyi da rayuka na waɗanda basu ji basu ga ni fararan hula da masu ɗamara har yanzu kuma ba alkhairi a bakin ki. Ki zagi sheƙau in har da gaske ki ke

  2. Aisha yesufu kina kokari matuka wurin fahimtar da yan arewa amma son zuciya yahanasu fahimta inakara goyamaki baya kicigaba da kokari domin idan da akwai hanyar dazantaimaka maki wlh da sai na taimakeki, domin ke yar kishin kasace kuma yar kishin arewa inamaki fatan alkhairi

  3. Gaskiya A’Isha kina kukari kuma ke yar sunnace jahilci da san zuciya hadi da addini while kashe arewa
    Allah ya taimakemu a arewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button