Addini

Yadda anka gudanar da jana’izar Dr Ahmad BUk

Advertisment

Yadda anka gudanar da jana'izar Dr Ahmad BUkInnalillahi wa’innah ilaihi raju’un
Duniyar Musulmi ta yi rashi
A jiya duniyar Musulmi ta yi bankwana da babban Malamin Sunnah wanda ya shafe sama da shekaru 50 yana karantar da Akida da littafan Sunnah a Haramin Makka Sheikh Saleh Luhaidán. Yau kuma kwatsam muke samun labarin rasuwar bajimin Malamin Afrika wanda ya share sama da shekaru 40 yana karantar da littafan Sunnah a Najeriya Sheikh Dr. Ahmad Ibrahim BUK.
Babu shakka al’umma ta tafka babban rashi mai wuyar maye gurbi. Amma duniya ba matabbata ba.
Allah ya sanyaya makwancinsu, ya karbi kyawawan ayyukansu, ya amfanar da Musulmi da ilimin da suka karantar. Idan tamu ta zo Allah ya sa mu cika da imani.
Manya manyan malamai da daruruwan mutane sun hallarci jana’ijar kamar yadda zaku gani a cikin faifan bidiyo.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button