Labarai

Tirkashi ! Ko Ku Auremu Ko Muyi Wuff Da Iyayenku – Cewar Shugabar Home of Solace

Advertisment

Ko Ku Auremu Ko Muyi Wuff Da Iyayenku – Cewar Shugabar Home of Solace
Shugabar home of solace Jamila Ibrahim tayi wannan ikiraki a shafinta na sada zumunta facebook wanda kuma maganar ta tayar da kura a kafar sada zumunta inda ta wallafa kamar haka.

2022 ba sauki bazamu bari sanyi ya kashemu ba ko ku Auremu ko muyi wuff da iyayenku

Zabi ya rage naku“.Ko Ku Auremu Ko Muyi Wuff Da Iyayenku - Cewar Shugabar Home of Solace

Nan take maganar ta dauki wuta sosai ga kadan daga cikin martanin mutane.Ko Ku Auremu Ko Muyi Wuff Da Iyayenku - Cewar Shugabar Home of Solace Ko Ku Auremu Ko Muyi Wuff Da Iyayenku - Cewar Shugabar Home of Solace

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button