Labarai

Rigimar yan tiktok Suddenly taiwa Aisha Zaki jina jina

Advertisment

A yanzu dai rigimar yan titok abu yayi karami abu kamar wasa ta zamma babba inda wasu sunka samu A’isha zaki har gida sukayi mata duka akawo wuƙa wanda abun bai yi dadi ba sam.
Duba da irin yadda manya kafafafen sada zumunta sunka dauki zafi abu ba’a cewa komai sai dai Allah ya sawake.
Wane gefen kuma an samu labarin cewa tabbas sakon rufe tiktok a Nigeriya ya isa wajen sheikh dr Pantami wanda shine babban mininstan harkokin sadarwa a Nigeriya.
Ga dai cikakken bayyani nan a cikin wannan bidiyo na shafin tsakar gida.

Wannan kuma shine bidiyo da ankayiwa aisha zaki jina jina da ake zargin Suddenly ce.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button