Hausa MusicsUncategorized

[EP] Dan Musa – New Album ‘Turare’

[EP] Dan Musa - New Album 'Turare'Mawaki Dan musa prince gombe ya fitar da sanarwa fitar da sabon kudin wakokinsa a 1/January,2022 mai zuwa kamar yadda ya fitar a shafisa na sada zumunta sai ku shirya. bayan album dinsa layar zanna
Ga jerin wakokin da zai nishaɗantar ku nan cikin sabon album dinsa mai suna “Turare”[EP] Dan Musa - New Album 'Turare'
Tracks Lists
1. Rayuwa
2. Kamar da wasa
3. Inban ganki ba
4. Tefe Allah ( sebbe Allah cover)
5. Yama Yama
6. Turare
7.foller
All tracks produced by Prince Na kasheep.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button