Kannywood
[Bidiyo] kyawawan ‘ya’yan Ali Jita Suna Rerawa Mahaifinsu Waka
Yaran diyan mawaki ali jita jita suna rerawa mahaifin su waka wanda zakuyi mamaki sosai irin yadda yan ƙananan yara.
Amma hausawa kance komi kyawun da ya gadi ubansa lallai yara sun gadi mahaifinsu.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.