Hausa Hip Hop
[MUSIC] : Dj Ab – Supa Supa feat Mr Eazi
Advertisment
Download mp3 Dj Ab – Supa supa ft Mr Eazi
Ina ma’abota sauraren wakokin Dj Ab a yau munzo muku da album dinsa mai suna “Supa” wanda ya fitar a yau din nan itama ‘supa supa’ na daga ciki
Wakar Supa Supa tana daga cikin sabon kudin album din Dj Ab wanda zakuji dadin wakokin nasa sosai.
Supa supa waka ce da ya yi tare da shahararen mawakin kudancin Nigeria mr Eazi
Kuyi na iya sauraren wakar kafin ku saukar a akan wayoyinku.