Hausa Hip Hop

[MUSIC] : Dj Ab – Call My phone feat Di’ja

Album: Dj AB – Supa EP
Download mp3 – Dj Ab – call my phone feat D’ja
Ina ma’abota sauraren wakokin Dj Ab a yau munzo muku da album dinsa mai suna “Supa” wanda ya fitar a yau din nan itama ‘Call my phone na daga ciki
Wakar call my phone tana daga cikin sabon kudin album dinsa wanda zakuji dadin wakokin nasa sosai.
Call my phone waka ce da ya yi tare da shahararriya mawakiya kudancin Nigeria Di’ja kenan wanda itama ba kanwar lasa bace.
Kuyi na iya sauraren wakar kafin ku saukar a akan wayoyinku.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button