Kannywood
kalli Hotunan Lailah Labarina da ta Auri Tsohon Dan Wasan Super Eagles
A jiya Juma’a, 26 ga Nuwamba, 2021, ne aka ɗaura auren fitacciyar jarumar nan ta shiri mai dogon zango, wato Labarina, Maryam Wazeeri, wacce ta fito a matsayin Laila, da tsohon ƙwararren ɗan wasan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Nijeriya Super Eagles, Tijjani Babangida
Idan baku manta ba jiya munka muku labarin auren Maryam wazeery to Alhamdulillahi a yau mun sake zo muku akan waye ta aura gashi nan munka muku.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.