Kannywood

[bidiyo] Sabuwa Jaruma da Ta chachaki Saratu Daso Akan Rawa a Tiktok ta bata Hakuri

[bidiyo] Sabuwa Jaruma da Ta chachaki Saratu Daso Akan Rawa a Tiktok ta bata Hakuri
Kamar yadda aka saba jaruman Kannywood mata da maza duk abinda sukayi idon mutane na kansu wanda dazarar sun saki wani bidiyo ko sunyi wani abu nan danan mutane zasu hau cece kuce a kan lamarin, ananma Saratu Daso ta jawa kanta tsinuwa a wajen mutane da dama akan bidiyo din data saki a shafinta.
Daga faruwar lamarin wata jaruma a kannywood mai suna Nafisa tayi mata zazzafan martani akan abinda tayi na batawa masana’antar suna zamu kawo muku abinda ta fada akan nata, sannan daga karshe Saratu Daso taga abubuwan da mutane suka fada akanta wanda hakan yasa ta kulle bangaren tsokaci na wannan bidiyo din.
Sannan kuma ta wallafa wani bidiyo wanda yake nuni da cewa wuta da aljanna ba a hannun mutum yake ba mu tafi kai tsaye wajen jin abinda jarumar ta fada mata kafin muje kan nata bidiyo din hakan tasa mukaga dacewar mu kawo muku wannan bidiyo domin kuga yadda abin ya faru kaitsaye a nan.
Wannan sabon bidiyon ne da tayi wanda ta bata hakuri inda take cewa tabbas bai dace tayiwa daso haka ba amma lokacin abun yayi mata zafi ba, gashi nan ku saurara ku.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Saratu Gidado Daso (@saratudaso)


Masha Allah mama daso sai kiyi hakurin domin hakuri haske ne hakurin adon manzan Allah s,a,w nafisa garko sai agyara hali ba haka ake wa azi ba kinsan gidanta kinsan mutananta garin neman gida akan rasa ido Banda Allah yasa mai hakuri ce aida ba wannnn zancen akeba saboda Kiran suna a vidio yanada matsala @saratudaso saiki dauka matsayin kaddara Allah yabaki ikon cin wannan jarrrabawa da hakuri da mukasa kikayi ta dole Allah yajikan magabata ameen

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button