Rikicin Yan Tiktok Ya Kai Wasu Mata Daukar Yan Daba Tun daga Saudiya
Rikicin Yan Tiktok Maizol da suddenly Ya Kai ga daukar ga daukar yan haya tun daga Saudiya


Rikicin Yan Tiktok Maizol da suddenly Ya Kai ga daukar ga daukar yan haya tun daga Saudiya
Wani rikici ne da yaki ci yaki canyewa tsakanin wasu ma’abota harkat manhajar Tiktok da wata mazauna liya kasar Saudiyya mai suna maizol da kuma wata mazauniya kano mai suna suddenly inda ya dauki hankalin mutane inda anka samu wani sautin murya ya fito domin a dauki haya yan daba ayiwa daga cikinsu wato maizol keson ayiwa suddenly mazauniya kano dukan akawo wuka.
Kama yadda labarin yazo waɗannan mata sun dauki dogon lokaci suna zage zagen junansu a Tiktok wanda har kowace na kokarin tonawa juna asiri inda har takai ga mabiyan waɗannan mata isa da nuna cewa a daina wanann abun bai dace ba.
A cikin wannan fai Wannan faifan zakuji yadda suddenly ta wallafa sautin murya yadda maizol take shirin dauka yan hanya akanta domin ayi mata dukan akawo wuka tare da ayi mata zanen rubutu a jikinta a rubuta mata kalma ‘saudiya’ da zanen bare bari inda sun bada sharadi ga yan daba kada su keta mata hadi ma’ana kada suyi mata fyade.
Zakuji cikakken bayyani cikin wannan faifan bidiyo da ke kasa wallafar tsahar YouTube mai suna tsakar gida.




