Kannywood

Jaruma Hajara Aliyu Tayi Martani Kan Hotunan Maryam Yahaya

Advertisment

Jaruma Hajara Aliyu Tayi Martani Kan Hotunan Maryam Yahaya Jaruma Hajara Aliyu wanda tayi rubutu akan hotunan jaruma maryam yahaya da ke fama da rashin lafiya inda a yau din nan hotunan ta suke jawo a kafar sada zumunta wanda hotunan yau sune dauka na ukku Wanda itama kuma jaruma haraja ta baiwa jarumar shawara kamar haka.
Ga abinda take cewa.

maryam yahaya
Maryam Yahaya
Maryam Yahaya duk mai baki shawara kiyi hoto bame kaunarki bane kiyi hakuri ki kara hakuri ki ajiye maganar Hoto yinsa a gareki ba dole bane face tonon silili a gareki ki bawa neman lafiyar ki muhimmanci duk mene manka in yaga akw sauran dama kara nemanka zeyi kullum makashinka nema ka yake har se yaga ka kai kasa kiyi hakuri shawara ce!”

Ta kara da rubutu a kasan hotunta kamar haka.
Allah ya baki lfy Allah yasa kaffara ce Allah y duba wannan jinyar da kikayi ya yafe miki kura kuranki don darajar annabi Muhammad @real_maryamyahayaJaruma Hajara Aliyu Tayi Martani Kan Hotunan Maryam Yahaya
Ga Sabbabin hotunan na jaruma nan da ke jawo kafar sada zumunta.Jaruma Hajara Aliyu Tayi Martani Kan Hotunan Maryam Yahaya Jaruma Hajara Aliyu Tayi Martani Kan Hotunan Maryam Yahaya Jaruma Hajara Aliyu Tayi Martani Kan Hotunan Maryam Yahaya

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button