Trailer Film : Dan Sidi Official Trailer
A Cikin Shirin Ma Zamuga Yanda Har Suke Soyayyah Da Junan Su Masu Irin Cutar Wanna Yana Dauke da Nishadi So Sai A Cikin Sa Da Zai Saukar Mana Da Damuwar Dake Damun Mu Muzama Cikin Nishadi, Sannan Yana Nuna Karfin Kudi A Wannan Zamanin Namu Babu Abin Da Basa Iya Sayansa Sai Dai Idan Baka San Yanda Zaka Biyo ba Dan Shawo Kan Matsalar taka.
Dama Wasu Abubuwa Dayawa Acikin shirin DAN SIDI Zaku Gani Muna Sakin A YouTube Channel dinmu Me Suna DAN_SIDI_Tv Duk Ranar A Sabar Da Misalin Karfe 8:00pm na Dare
Muna Godiya Sosai.
shiga kuyi subscriber a YouTube channel domin samun shirin a koda yaushe a nan Dan Sidi Tv