Hausa Series Fim
Kadan Kadan Labarina Season 6 Episode 3
An dade ana hutun wannan shiri mai dogon zango wato Labarina amma a yau muzo kuda kadan daga cikin shirin da zai zo muku ranar juma’a mai zuwa in sha Allah.
Wanda ya samu shahararun masu bada labari da tsarawa da rubutawa da umurni a cikinsa.
Yan kallo yabawa wannan shiri mai dogon zango irin yadda ake buga chakwakiya tsakin su presido da Mahmoud da lukman wanda abun yana daukar yan kallo. .
Labarina zai kama zo muku da misalin karfe 8:30pm a tashar YouTube mai suna Saira Movies yayin da zai zowa masu kallo karfe 9:00pm a tashar talabijin mai suna Arewa24.