Addini
Alhamdulillahi Dr Muh’d Sani Umar R/Lemo Ya Zamo Farfesa
Advertisment
Hukumar gudanarwa na jami’ar Bayero University Kano (BUK) ta tabbatar wa Babban Malamin Musulunci kwararren Likitan Hadisi a nahiyar Afirka, Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo mukamin zama Farfesan ilmi
A madadin ceo hausaloaded da masoyanta muna mika sakon taya murna ga Malam akan wannan matsayi da ya samu na zama Professor, hakika jami’ar BUK ta ajiye kwarya akan gurbinta.
Wannan wani babban abin farin ciki ne ga duk musulmi babu wani batun kungiyanci domin dan uwan mune ya samu karin matsayi.
Muna fatan Allah Ya karawa Professor Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo tsawon rai da rayuwa mai albarka Amin.