Addini
Bidiyo : Sakon Gaggawa Akan Duban Watan Ramadan Yau – Daga Mal. Bashar Ahmad sani
Advertisment
ALHAMDULILLAHI
Malam yayi takaitaccen bayani game da ganin wata,
Shin ana anfani da calculation ilimin astronomy wajen dibin wata ko ba’ayi?
Idan ba’a ga wata ba a cika 30 kamar yadda annabi ya umurnce mu.
Malam ya samu sauqi, insha Allah zai dawo cikin kwanakin nan.
Ayi sauraro lafiya.