Hotunan Shugaban Wuff Suleman Isah Wajen Shakatawa “Honeymoon” Da matarsa


Hoto : facebook
Daga suleiman isah
Suleman Isah wanda anka fi sani da shugaban wuff wanda wata baturiya tayi wuff da shi, yaron dan asalin jahar kano ne wanda ita kuma yar kasar amurika ce.
Baturiyar ta biyo Suleman tun daga amurika wanda ta shafe watani a cikin jahar kano wanda ta shigo Nigeria l domin ayi shagalin bikinsu sai cutar korona baris ta bullo wanda ya sanya tayi zamanta har ta yi dama ankayi bukin aurensu sa’a nan sunka wuce.
Wanda yanzu dai Suleman shima ya zamo ba’amurike wanda alamu sun nuna cewa haryanzu suna zaune tare da matarsa lami lafiya.
Shine mukaje jawon shakatawa na soyayya wanda ake kira da turanci ‘honeymoon’ wanda ya wallafa hotuna suna cikin shaukin soyayya.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.



















