Kannywood
Lokacin Da Za a Fida Video Wakkokin MANSOOR da Making Of The Movie Ali Nuhu
Wakokin MANSOOR Da Yadda ankayi su zasu fito sati mai zuwa Daga babban Director kuma king of Kannywood Ali nuhu Muhammad da kuma shahararren mawakin nan kuma wanda shine Actor a film din MANSOOR Umar M ShareeF.
Rubutawa:Hausaloaded.com
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com