Hausa Musics

VIDEO : Adam A Zango Momme Gombe Ado Gwanja Aisha Izzar so – Oyoyo Dodo Mutawalle ft Nazifi Asnanic ft Zainba sambisa

Wannan itace sabuwa wakar da ankayiwa mutawallen muradon na dawowa apc wanda sunka sanyawa take “oyoyo dodo”
Wannnan wakar anyi tane karkakashin daraktan nan na masana’antar kannywood abdul amart mai kwashewa wanda ta samu zaratan manya manyan jaruman kannywood maza da mata da mawaka kamar haka :-
Nazifi Asnanic
Adam a zango
Ado Gwanja
Momme gombe
Jamila nagudu
Teema Yola
Zainab sambisa
Aisha izzar so da dai sauran su.
Ga wakar nan kasa a sha kallo lafiya.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button