Kannywood
VIDEO :Kalli Iskancin da Dr Sambo Yake yiwa Adam A Zango Kan Yace Ya Bar Kannywood
Advertisment
Shahararren mai wasan barkwanci na arewacin Nigeriya wato Dr sambo, shima yayi wani wasan barkwanci akan barin adam a zango a masana’antar kannywood idan baku manta ba a jiya ne shafin Hausaloaded ya kawo muku wannan labari to shine wannan mai wasan yayi comedy mai dauke da ban dariya.
Ku danna kan wannan hoto domin kallon bidiyon
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com