Addini

DOWNLOAD AUDIO : Abduljabar Bada Amsa Ko Borin Kunya – Dr Muh’d Rabiu R/Lemo

Wannan shine karatun da dr Muhammad rabiu rijiyar lemo yayi kan cewa wai Abduljabar ya bada amsosin tambayoyin da ankayi masa a ranar assabar da ta gabata da ankayi mukabala.
Wanda a filin daga ya kasa amsa tambaya ko daya sai yanzu ya fito yana cewa ga amsa nan ya bada.
Wanda Dr Muhammad Rabiu R/Lemo yana daya daga cikin wadanda sunkayi mukabala wanda kuma shine ya fara gabatar masa da tambayoyi a wajen.
DOWNLOAD AUDIO

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA