Addini
Sheikh Ibrahim Dan Sheikh Dahiru Bauchi Ya Zama Jakadan Zaman Lafiya (Hoto)
Advertisment
Sheikh Ibrahim Dan’ Babban Shehin Malami Wato Sheikh Dahiru Usman Bauchi (R.A) ya samu lambar yabo (Peace Ambassador) wato babban jakadan hadin kan al’umma da zaman lafiya na Afrika ta yamma, wanda wata ‘Kungiyar duniya mai suna ‘Acess Human Right International'(AHRI) ta ba shi.
Hakika an ajiye kwarya a gurbinta, domin ya cancanci wannan lambar yabo.
Daga; Othman Muhammad
Nat, Coordinator Fityanu Media
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Advertisment