Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Aisha Humaira Yar kwalisa


Jaruma aisha humaira yar kwalisa ta wallafa sababbin hotunan ta a shafinta na sada zumunta a Instagram wanda ta samu yabo da martani mai yawa daga dinbin masoyanta.
Ga Hotunan nan kasa.


















