Kannywood

Fati Muhammad Tayiwa Datti Assalafy Martani Mai zafi

Advertisment

Tsohuwar Jarumar Kannywood Fati Muhammad Tayi Martani Mai Zafi Ga Datti Assalafi, Bayan Yayi Wani Zazzafan Rubutu Akanta Cewa Ta Tsufa Takiyin Aure.
Wanda ta nuna cewa Wannan furucin da yayi mata bataji dadinsa ba kamar yadda ta tuntubi mai tashar tsakar gida wanda ta aiko mashi sako wanda zaku abun bataji dadinsa ba.
A cikin wannan faifan bidiyo zakuji na Datti Assalafy zakuji na fati Muhammad

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button