Kannywood
Bidiyo: Idan na yi aure idan mijina ya bar ni zan yi waka ~ Inji Mawakiyar Hausa Sals Fateetee


Advertisment


Idan na yi aure, idan mijina ya bar ni zan yi waka, idan kuma ya hana shi kenan in ji mawakiyar Hausa Sals Fateetee
Kamar yadda kunka sani bbchausa na wani shiri daga bakin mai ita wanda suke yiwa mawaka tambayoyi kala kala a yau din nan ta biyo bayan mawakiya sals wanda murya wannan mawaki ba boyaya bace domin kuna jinta a wakokin nanaye da kuma hip hop.
Zaku dai saurari cikakken bayyani daga bakin ta a wannan bidiyo nata.
Idan na yi aure, idan mijina ya bar ni zan yi waka, idan kuma ya hana shi kenan in ji mawakiyar Hausa Sals Fateetee pic.twitter.com/fRsvsaMbef
— BBC News Hausa (@bbchausa) June 2, 2021



