Kannywood

Mutuwa Ta Dira Gidajen Manyan ‘Yan Fim

Advertisment

Mutuwa ta yi dauki daidai a gidajen shahararrun ‘yan fim din Kannywood. Babban jarumi Shehu Hassan Kano yayi rashin ‘yarsa mai kimanin shekaru 18.

Yayin da Malam Usaini Sule Koki shima yayi matarsa sakamakon hadarin mota.

Allah Ya Jikansu Ya Kuma Gafarta Musu.

Shafin Sarauniya a facebook ya wallafa wannan labari.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button