Labarai
Yadda Jama’ar Jahar Borno Na Tarbi Buhari (Bidiyo da hotuna)
A yau 17/6/2023 wanda yayi dai dai da ranar Alhamis kamar yadda shugaban kasa muhammad buhari ya alkawalanta cewa zai kai ziyarar aiki a jahar borno.
Wanda kuma a wannan karon shugaban kasa muhammadu buhari ya samu tarbon na karamci sosai ga jama’ar jihar borno.
Muhammad buhari a wannan karo an samu banbanci sabanin ziyarar da ya kai ankayi masa ihu amma kuma fadar gwamnati tarayya tace wannan wasa ne da ke tsakanin fulani da babarbare.Ga bidiyo nan