Hausa Musics
[MUSIC] Nura M Inuwa – Isar Da Sako [ Ni Da Ku Album 2021]


Advertisment
Shahararren mawakin soyayyar nan wanda tauraronsa ya dade yana haskawa wato Nura M Inuwa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Isar Da Sako”.
Wannan waka mai suna “Isar Da Sako” na daya daga cikin wakokin sabon Album dinshi daya saki mai suna “Ni Da Ku”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin .
One Comment