Kannywood
Film Trailer : Tallan Shirin FARAUTAR RAI (OFFICIAL MOVIES)
Advertisment
Wannan wani sabon shiri ne wanda masana’antar Kannywood sunka shirya mai suna “Farautar rai’ wanda zaku ga irin yadda ake bi gida gida ana kashe mutane.
Sunyi Wannan Film suna nuna irin yadda yan bindiga ke kashe mutane a arewacin Nigeriya tare da nuna wasu gurbatatun yan siyasa.
Ga tallan shirin nan ku kalla.
https://youtu.be/qHL6T5jSeD8
Thanks to post the film