Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Fati Bararoji Na Murna “Happy Birthday” Dinta
Kalli Zafaffan Hotunan Fati Bararoji Na Murna “Happy Birthday” Dinta
Tsohuwar Jarumar masana’antar Kannywood wanda da alama ya nuna cewa akwai yiyuwar ta dawo masana’antar Kannywood wanda irin sakin wadannan Zafaffan Hotunan a ranar murna haihuwar ta wanda a yau ne take wannan murna din.